M Shareef
Download: Umar M Shareef Azeema Audio And Video Song
– Azeema Ke Nakeyiwa So Na Hakika, Inba Keba Babu Wacce Zanba Kaunata
– Ni Azeema Kai Nakema So Na Hakika Inaba Kaiba Babu Wanda Zanba Kaunata
– Zuciyata Ke Take Muradi
– Ke Kike Sawa Inyo Nishadi
– Dan Matso Nan Kussa Muyi Tadi
– Babu Wai Wai A So Ana Jihadi
– Kisa Atamfa Zana Sakka Yadi
– Muyyi Fes-fes Muzagaya A Gammu A Nuna
WaKar Film Din Azeema Yar Gata Daga Mashiryi Kuma Mai Bada Umarni Hassan Giggs. Jaruman Da Suka Taka Rawa A Wannan Shiri Tare Da Wakar Sune.. Abba AlMustapha Tare Da Sabuwar Fuska Wato Rashida Labbo ..Download AudioDownload Video
i like u songs