Kannywood

Don Sani Danja Ya Sakeni, Har Yanzun Muna Tare

Mansura Isha Ta Bayyana Cewa Don Tsohon Mijinta Sani Danja Ya Dake Ta, Amma Har Yanzun Suna Harkokinsu Tare, Ta Bayyana Hakane A Wani Wani Hira Da Akayi Da Ita.

Sannan Zakuji Shin Jaruma Rahama MK (Hajiya Rabi Bawa Mai Kada) Zataci Gaba Da Fiyowa A Fim Kuwa Musan Man Ma Kwana Casa’in.

Ku Kalla Videon Nan Domin Samun Cikakken Labarin.

 

Back to top button
error: Content is protected !!