Kannywood
Diyar Abba Almustapha Tayi Saukar AlQur’ani Maigirma
Diyar Jarumin KannyWood Abba Almustapha Kuma Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Tayi Saukar AlQur’ani Maigirma!
Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Dai Ya Fitar Da Hotunan Nasa Ne Tare Dana Diyarsa Yayin Bikin Walimar Saukar AlQur’ani Maigirma Da Tayi.
Inda Ya Wallafa Bayani Kamar Haka A Shafin Sa Na Sada Zumunta.
Allah yasa na tsoran Allah ne Masha Allah From; @abbaelmustapha1 I am proud of you my Daughter, AISHA ABBA EL-MUSTAPHA(Lateefa).
Ta haddace Al-Qurani Mai Girma Tana Shekara Sha Biyu(12Years).
Allah ya Kara Albarka a rayuwarki yasa Al-Qurani ya zama Gatanki.
S A I G O D I Y A

Yarinyar Tashi Dai Yar Kimamin Shekaru Goma Sha Biyu. Mai Suna Aisha. Muna Tayata Murna Tare Da Addu’ar Allah Yasanya AlbarKa A Cikin Karatun Nata.







