Kannywood
Director Ashiru Na Goma Sauki Ya Samu
Alhamdulillah Babban Mai Bada Umarni Na Kannywood Ashiru Nagoma Ya Samu Sauki Daga Cutar Hauka Da Yayi Fama Da Ita.
Anyi Nasarar Maganine Da Tallafin Wasu Jaruman Kannywood Guda Uku.
Bude Bidiyon Nan Domin Cikaken Labari







