Kannywood

Dezell Yayi Magana Akan Zargin Da Ake Masa Na Yada Bidiyon Tsaraicin Maryam Booth

Jarumin Matashin Mawaki Na Arewacin Nigeria Ibrahim Ahmad Rufai Wanda Akafi Sani Da Deezell Ya Fito Ya Kare Kansa Akan Zargin Da Ake Masa Na Yada Bidiyon Tsaraicin Jaruma Maryam Booth.

Mawakin Yana Daya Daga Cikin Wanda Ake Zargi Sun Fitar Da Bidiyon Tare Da Yadashi A Kafan Sada Zumumta.

Inda Jarumin Ya Fito Ya Kare Kansa Cewa Bashi Bane, Hasalima A Cikin Addinin Musulunci Hakan Ba Dai Dai Bane,

Ya Fito Yayi Bayaninsa Ne A Kafan Sada Zumunta Na Instagram Inda Ya Wallafa Rubutu Cikin Harshen Turanci,

Yace Shi Abun Ya Bashi Mamaki Ganin Yanda Mutane Aketa Yada Maganganun Karya Akansa Cewa Wai Shine Ya Yada Bidiyon .

Ya Kuma Ce Zaiso Ace Nan Bada Jimawa Ba, Allah Ya Tona Asirin Wanda Ya Yada Wannan Bidiyon Tsaraicin Domin Ya Fuskanci Hukunci Dai Dai Da Abin Daya Aikata

Back to top button
error: Content is protected !!