Dezell Ya Maka Maryam Booth A Kotu, Saboda Bata Mashi Suna
Har Yanzun Rigimar Maryam Booth Da Mawaki Dezell Bai Kare Ba, Inda Rigimar Ta Sake Dawowa Sabuwa, Yayin Da Dezell Ya Maka Maryam Din A Kotu,.
Shidai Jarumin Mawakin Ya Maka Maryam Booth Ne A Kotu Saboda Zarginta Na Mata Mishi Suna, Kuma Yana So Ta Fiyashi Diyyar Naira Milliyan Goma. Hakan Yana Biyowa Bayan Rigimar Da Sukayi Ne Na Fidda Bidiyon Tsiraicin Maryam Booth Da Akayi A Satin Daya Gabata.
Ba Ita Kadai Kawai Maryam Din Shi Dezell Ya Maka A Kotu Ba, Harda Wasu Ma,abota Amfani Da Kafar Sada Zumunta Na Twitter, Inda Ya Lissafosu Kamar Haka
- Maryam Booth
- Maryam Aliyu Obaje (MadamKoredo)
- SarKi @Waspapping
- Imam Anas @itz_imam
- Auwal Fulani Kid @SkinnyBoiOO1
- Unscrimz
Wadannan Sune Wanda Dezell Din Ya Maka A Kotu, Inda Ya Nuna Damuwarsa Game Da Yanda Suketa Rura Wutar Bata Masa Suna A Shafukan Sada Zumunta, Musanman Na Twitter, Da Yammacin Ranar Jumma’a Ne Ya Fitar Da Takardar Sammacin Kotu A Safin Sada Zumunta Kamar Haka