Kannywood
Day 2 Kamu Na Bikin Maishadda Da Hassana
Day 2 Kamu Shagalin Bikin Producer Abubakar Bashir Maishadda, Ananan Anaci Gaba Da Gudanar Shagulgulan Bikin Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad.
Bikin Nasu Dai Saura Kiris Ya Rage A Shafa Fatiha, Wanda Za.ayishi Ranar 13/03/2022. Zuwa Yanzun Dai Anata Ci Gaba Da Shagulgula.
Kalla Kuga Yadda Shagalin Ranar Kamu Ya Gudana.