Labarai

Daurin Aure Tare Da Daurin Auren Shiehk Daurawa

MashaAllah! Yadda Aka Gudanar Da Daurin Aure Tare Da Walimar Shiehk Aminu Ibrahim Daurawa Da Amaryarsa Hafiza Haulat Aminu Ishaq Wanda Aka Gudanar A Garin Zamfara.

Malamin Ya Angonce Ne Ranar Jumma’a 21/10/2022, Inda Aka Gudanar Da Daurin Auren Nashi Da Kuma Gudanar Da Walimar Daurin Auren Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada,

Anyi Aure Nashi Ne A Garin Zamfara, Inda Manya Manya Da Kananan Malamai Ne Su Halarci Daurin Auren Tare Da Walimar Auren Malamin Da Kuma Hafiza, Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Zuriya Dayyiba. Amin Summa Amin.

https://youtu.be/JvaptFnvb8I

Back to top button
error: Content is protected !!