Labarai

Dauda Rarara Kahutu Yayi Hadarin Mota Kan Hanyarsa

INNÁ LILLAHÍ WA’INNÁ ILAIHÍ RAJI’ÙN.

YANZÚ – YANÚ: Fitacceń Mawaki Dauda Kahutu Rarara Yayi Hatsarin Mota Akan Hanyarsa Ta Zuwa Filin Jirgi, Saidai Lamariń Yazó Da Sauki Inda Ba Wańda Ya Rasa Rańsa.

Fatan Allah ya tsare gaba. Allah Ya Kuma Bashi Lafiya. Shafin Dokin Karfe Ta Wallafa Wannan Labarin.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!