Kannywood
Datti Assalafy Yayi Mummunar Zato Kan Rashin Lafiyar Maryam Yahaya
Datti Assalafy Yayi Mummunar Zato Kan Rashin Lafiyar Jaruma Maryam Yahaya, Inda Ya Fafi Zazzafar Magana Kan Cutar Da Jarumar Ke Fama Da Ita.
Sannan Zakuji Labarin Cewa Wani Dan Jarida Ya Dauki Nauyin Jarumi Sani Garba SK. Da Yake Fama Da Cutar Ciwon Sugar.
Shiga Kan Hoton Nan Domin Jin Abin Da Datti Assalfyn Ya Fada Akan Jarumar.







