Kannywood

Datti Assalafy Ya Yabama Zahra Diamond

Datti Assalafy Ya Yabama Zahra Muhammad Wacce Akafi Sani Da, Zahra Diamond Kan Fatali Da Tayi Da Harkar Fim Ta Zabi Dakin Miji,

Tun Ba Yanzun Ba Ansan Assalafyn Da Bude Wuta Ga Jaruman Masana’antar KannyWood, Musanman Mata, Inda Yanzun Ma Ya Nuna Jin Dadinsa Kan Yanda Ita Jaruma Zahra Muhammad Din Ta Zabi Tayi Aurenta Akan Taci Gaba Da Harkokin Fim.

Ga Cikakken Bayanin Nasa Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button