Kannywood
Daraktan Kannywood Ya Samu Baturiya daga Amurka
Wani shahararen director a Kannywood Kamal S Alkali, Shima Yayi Arba Da Wata Baturiya Data biyoshi Daga Kasar amurka,.
Jarumin Director Dai Ya Wallafa Hoton Nashi ne A Shafin Sada Zumunta na Instagram,.
Sai dai mungani barkwanci Ne Kawai, Inda Jarumin darector Ya Wallafa Hoton Cikin barkwanci Inda Ya Wallafa Kamar haka
Sai Dai Director Yasha Martani Da Dama Daga Abokan Aikin Nashi Da Kuma Wasu Mabiyan nashi Da Dama suka Masa Murtani.. Ga Kadan Daga Murtanin