Kannywood
Darakta Aminu S Bono Ya Hadu Da Babban Jarabawa
Innalillahi Wa’inna Illaihir Raji’un! Darakta Aminu Bono Ya Hadu Da Babban Jarabawa! Mai Bada Umarni A Masana’antar KannyWood Aminu S. Bono Ya Sanar A Shafinsa Na Wani Babban Asara Daya Tafka, Inda Ya Wallafa Hoton Wata Mota Tanaci Da Wuta, Sannan Yasa Alamar Milliyan Talatin A Kasa.
Jim Kadan Bayan Wallafa Post Din Nashi Ne. Abokan Aikinsa Na Masana’antar KannyWood Da Kuna Mabiyansa. Su Dinga Nuna Alhinin Su Kan Faruwar Lamarin. Inda Kowa Ke Tofa AlbarKacin Bakinsa.
Ga Yadda Abun Ya Kasance.







