Kannywood
Dan Wasan Nigeria Shehu Abdullahi Ya Kara Aure
Dan Wasan Nigeria Shehu Abdullahi Abokin Ahmed Musa, Ya Kara Aure, Inda Ya Auro Zankadediyar Budurwa Mai Suna Naja’atu Muhammad, Wacce Akafi Sani Da Najlat. Kawar Jaruma Maryam Yahaya.
Ga Videon Yanda Shagalin Bikin Ya Kasance