Kannywood
Dan Uwan Ummi Rahab Ya Bayyana Abin Da Adam A Zango Ya Mata
Dan Uwan Ummi Rahab Ya Fito Ya Wanketa Tsaf, Gane Da Ce Mata Da Akeyi Tayi Ma Ubangidanta Adam A Zango Butulci, Da Kuma Masu Cewa Bata Da Asali,
Dan Uwan Nata Mai Suna Yasir Ya Bayyana Adam A Zango Yaso Auren Ummi Rahab Tun Ba Yanzu Ba, Inda Ya Bayyana Yanda Ya Nemi Yarinyar Tun Kafin Yanzu Da Kuma Yanda Labarin Asalin Ummi Rahab Yake
Ga Cikakken Bayanin Da Yayan Nata Yayi A Wannan Videon.