Labarai
Dan Shekara 66 Ya Aure Yar Shekaru 17
Soyayya Dadi! Yadda Wannan Tsohon Mai Kimanin Shekaru 66 Ya Aure Karamar Yarinya Yar Shekara 17, Abun Al’ajabi Baya Karewa, Wasu Hotuna Na Wani Tsoho Da Wata Yar Karamar Yarinya Sunata Yawa A Shafukan Sada Zumunta.
Inda Hotunan Ke Nuni Da Tsohon Zaiyi WUFF! Da Wannan Karamar Matashiyar Ne, Auren Dai Ba Kwanan Nan Ayishi Ba. Amma Dai Lamarin Har Yanzun Yana Ci Gaba Daba Mutane Mamaki Ganin Cewa Shi Tsohon Yayiwa Yarinyar Tsufa Da Yawa.
Idan Ma Dai Auren Suyi Toh Zuwa Yanzun Da Yiwuwar Allah Ya Albarkace Su Da Samun Karuwa, Domin Da Yin Wannan Auren Zai Kai Kimanin Shekaru Biyu Dasu Wuce.







