Video
Damfara Ta Akayi Na Naira Milliyan 450 Shiyasa Nake Son Kashe Kaina
Ummee Zee Zee Ta Bayyana Dalilin Da Yasa Take Yinkurin Kashe Kanta, Inda Ta Bayyana Wani Mutum Dan Kabilar Igbo Ne Ya Damfarera Makudan Kudade Har Naira Milliyan Dari Hudu Da Hamsin Da Zinmar Zai Shiga Da Ita Harkar Siyar Da Man Fetur.
Ga Cikaken Hirar Da Akayi Da Ita Anan.
Daga YouTube Channel Din HausaMedia







