E NewsLabarai

Dalilin Korar Da Akayiwa Safa’u Shine Yasa Na Jawota

Kyamar Da Aka Nunawa Safara’u Lokacin Da Bidiyon Tsiraicinta Ya Fita, Shine Dalilin Da Yasa Na Jawota HarKar Waka, Kuma Koda Kanwata Ce Ta Shiga Halin Da Safara’u Ta Shiga Zan Iya Jawota Mu Dinga Yin Waka Tare. Inji Mawaki Mr 442.

Mubarak AbdulKareem Mawaki Mai Salon Zamani Wanda Akafi Sani Da Mr 442. Ya Bayyana Abin Da Yasa Ya Jawo Safiyya Yusuf (Safaa) Cikinsu Har Su Fara Waka Tare,

Yace Tun Kafin Bidiyon Tsiraicinta Ya Fita Dama Kawarsa Ce, Sai Bayan Da Bidiyon Ya Fita Wanda Yayi Sanadiyyar Cireta A Cikin Shirin Kwana Casa’in. Bayan Ciretan Ne Sai Ta Shiga Cikin Kunci Da Muwuyacin Hali.

Nan Ne Kuma Naji Ya Kamata Na Jawota, Mu Fara HarKar Waka, Tunda Dama Yaga Alamu Tana Da Baiwar Wakar.

Ga Cikakken Bidiyon Hirar Da Akayi Dashi A Shafin BBCHausa.

Back to top button
error: Content is protected !!