Dalilin Dayasa Ba,a Sake Sabbin Wakokin Nura M Inua 2020 Ba
Wakokin Nura M Inua 2020 Album, Haryanzun Basu Samu Zuwa Wajen Masoyansa Ba, Bisa Wasu Dalilai Da Dama Da Jarumin Shine Kadai Ya Sani.
Wannan wata zantawace wanda muna kyautata zaton managersa yayi ko ince channel mai suna Hausamedia tv nayi da shi.
Wanda wannnan channel din ta managersa ne garkuwa yayi da shi domin masoyan mawakin sunan ina aka kwana.
Wanda shidai wannnan mawaki ya kwashe kusan shekara goma yana fitar da album Dinsa duk shekara kudin album biyu wanda a duk shekara shafin Hausaloaded na sanar da ku yadda ake ciki.
Amma sai gashi a wannan shekara sabon watan tsarin shekarar turawa zai karewa bai fitar ba.
Kuma sannin masu sauraren wakokinsa yana tallata sababbin album da zai fitawata shekara mai zuwa amma sai gashi a kundin album Dinsa guba biyu na shekara da ta gabata ba’a ji ya tallata ko daya ba.
Duk amsar wadannan tambayoyin su anan munkawo muku sai ku saurara kuji daga bakinsa, daman hausawa kance waka a bakin mai ita yafi dadi.
Ku latsa kan hoton wannan hoto domin saurare.
Daga Shafin HausaLoaded.Com