Labarai

Dalilin Da Yasa Ni Bazan Iya Aure Ko Soyayya Da Ɗan Ƙasa Da Shekaru 30 Ba

Shirme Da Wautar Samari Ƴan Ƙasa Da Shekaru 30 Yasa Nace Ni Bazan Iya Aure Ko Soyayya Da Irin Su Ba – Fareedah Tofa

Sannan Ta Bawa Mata Shawara Cewar Duk Namijin Da Yazo Gurin Ki, Kawai Ki Tambayeshi Kai Tsaye, Yar Uwata Ki Cire Tsoro “Aurena Kake Sonyi” Idan Ya Ce Dake “Eh” To Kice Mashi Ya Turo.

Idan Kuma Ya Fada Miki Akasin Haka Malama Ki Sallame Shi, Ko Da Kuwa Kina Mishi Son Duniya Domin Ba Masoyinki Bane, Cewar Farida Tofa.

 

Back to top button
error: Content is protected !!