Kannywood

Dalilin Da Yasa Nayi Auren Sirri – Aisha Tsamiya

Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya Ta Bayyana Dalilan Da Yasa Tayi Auren Sirri, Kuma Ta Bayyana Cewa InshaAllah Tayi BanKwana Da KannyWood Kenan.

Ta Bayyana Hakane Bayan An Tattauna Da Ita Ta Hanyar Kiran Waya. Da Kuma Ji Daga Bakin Wasu Na Kusa Da Ita, Sannan Itama Anji Ta Bakinta. Inda Tayi Cikakken  Bayanin Abin Da Yasa Ta Yanke Wannan Hukuncin Lokaci Daya.

Aisha Tsamiyan Dai Ta Aure Wani Babban Mutum Ne Mai Suna Alhaji ABuBaKar Buba, Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Kuma Yasa Gidan Zamanta Ne Amin Summa Amin.

Ga Dai Sautin Muryar Tattaunawar Da Akayi Da Ita.

 

Back to top button
error: Content is protected !!