Kannywood
Dalilin Da Yasa Nanar Harkar Fim Na Koma Waka
Tsohuwar Jaruma Sabuwar Mawakiya Safiya Yusuf Wacce Akafi Sani Da SAFAA’ Ta Bayyana Dalilinta Da Yasa Tabar Harkar Fim Ta Koma HarKar Waka. Inda Ta Bayyana Hakan Cikin Wani Hira Da Akayi Da Mawakiyar.
Safiya Yusf Dai, Kafin Yanzun Ta Fito A Cikin Shirin Kwana Casa’in A Matsayin Safarau, Inda Wannan Sunar Shine Akafi Saninta Dashi. Sai Dai Bayan Fitarta Harkar Fim Din Ne Ta Cirewa Kanta Wannan Sunan, Duk Da Cewa Tana Amfani Da Wani Bangare Na Sunan.
Ga Cikakken Hirar Da Mu Kawo Muku.







