Kannywood
Dalilin Da Yasa Nama Hassana Akwati 13
Ango Mai Jiran Gado, Abubakar Bashir Mai Shadda Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Ya Za6i Ranar 13 Ga Watan Biyu, Ta Zama Ranar Da Zai Angonce,
Inda Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Ya Za6i Yama Matar Da Zai Aura Akwatin Lefe Guda Goma Sha Uku, Ya Bayyana Dalilinsan Na Yin Hakan Ne A Shafinsa Na Instagram Inda Yayi Rubutu Kamar Haka.
Inda Yace “NI DAN 13 ne
LEFENE 13 NE Da Gyara Hudu ❤️❤️❤️💪
Wayata 13 CE
Ranar Aurena ON 13 Ne Inn shaa ALLAH!!!
Addu’arku nada matukar muhimmanci masoya ❤️❤️❤️❤️”
Kungiyar 13 13 Dai, Wata Sabuwar Tagiya Ce Ta Siyasa, Shiyasa Maishadda Ya Za6i Duka Wadannan Abubuwan Su Zama Masa Akan 13.