Kannywood
Dalilin Da Yasa Nake Rashin Mutunci
Jarumi Rabiu Rikadawa Wato (Baba Dan Audu) A Cikin Shirin LABARINA Series, Ya Bayyana Dalilansa Da Yasa Yake Rashin Mutunci Son Ransa A Cikin Shiri Mai Dogon Zango Na Labarina Series.
Inda Baba Dan Audu Ya Fito Yayi Cikakken Bayani Da Karin Haske Bayan Da Mutane Su Tasoshi A Gaba.
Ga Ciakken Bidiyon Hirar Da Akayi Dashi Anan.
Hausa