Kannywood

Dalilin Da Yasa Na Tsaya Takarar Majalisa

Jarumi Lawal Ahmad Wato (Umar Hashim) Ya Bayya Dalilin Da Yasa Ya Sake Tsayawa Takarar Majalisar Tarayya Na Yankinsa Bakori, A Shekarar 2023. Ya Bayyana Hakan Ne Cikin Wani Hira Da Akayi Dashi.

Jarumin Dai Tun Ba Yau Ba Ya Taba Tsayawa Takarar Majalisar Tarayya Na Bakori A Shekarar 2019. Karkashin Jam’iyyar APC. Sai Dai Baiyi Wani Rawar Gani Ba A Lokacin.

Ya Kuke Gani Yanzun Umar Hashim Din Zai Iya Kawo Kujerarsa Kuwa? Ga Hirar Da Akayi Dashi Inda Ya Bayyana Dalilansa Na Tsayawa Takara A Karo Na Biyu.

https://youtu.be/faDhFerk2L8

Back to top button