Kannywood
Dalilin Da Yasa Na Siyawa Iyalan Marigayi Aminu S Bono Gida
Mai Daukar Nauyi A Masana’antar KannyWood Abdul Amart (Mai Kwashewa) Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Ya Sayawa Iyalan Marigayi Aminu S. Bono Gida
A Cewar sa, “Aminu S. Bono Ya Na Daga Cikin Wadanda Su Ka Taimakawa Kamfani Nashi Wato ABNUR Entertainment Ya Kai Matakin Da Ya Ke A Yanzu”.
– Nagudu TV 📺







