Labarai
Dalilin Da Yasa Na Raba Gari Daga Tafiyar Rarara
Dalilan Da Susa Na Raba Gari Daga Tafiyar Rarara, Tare Da Ajiye Takarata, Aminu Alan Waka Yayi Bayani. A Kwanakin Nan Ne Mu Sami Lamarin Cewa Mawaki Aminu Alan Waka Ya Fita Daga Tafiyar Su Dauda Rarara Kahutu, Inda Mawaki Alan Wakan Ya Bayyana Ajiye Takarar Sa Da Yajeyi Na Member A Karkashin Jam’iyyar ADP.
Hakan Ya Cika Mutane Da Mamaki, Ganin Cewa Bada Jimawa Ba Za.a Shiga Siyasa Gadan Gadan. Sannan Kuma Bugu Da Qari Mutane Suna So Suji Ko Menene Dalilin Da Aminu Alan Waka Ya Dauki Irin Wannan Kwakwaran Mataki.
Alan Wakan Ya Fito Ya Bayyana Dalilansa Nayin Hakan. Ga Dalilan Kamar Haka.







