Kannywood

Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina

Dalilin Da Yasa Na Fito Daga Gidan Mijina Na Dawo Harkar Fim, (Meerah Shu’aib) Wacce Akafi Sani Da Julaidiyya Gidan Badamasi Ta Bayyana Labarinta Abin Da Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijinta Ta Shiga Harkar Fim Din Hausa.

Jarumar Da Ta Fara Shahara A Shirin Gidan Badamasi, Tayi Cikakken Bayani. Inda Tace Tana Alfahari Idan Ta Tuna Cewa Allah Ya Albarkace Ta Da Haihuwa Da Namiji.

Ta Bayyana Cewa Ita Ba Domin Fim Yasa Ta Fito Daga Dakin Mijin Nata Ba. Kamar Yanda Mutane Suke Tunani. Sai Dai Don Wani Dalili Na Daban.

Mun Kawo Muju Hirar Da Akayi Da Ita. Ga Bidiyon Nan Ku Kalla.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button