Kannywood
Dalilin Da Yasa Matan KannyWood Suke Iskanci
Tsohuwar Jaruma. Kuma Tsohuwar Matar Marigayi Ahmad S Nuhu. Wato Hafsat Shehu Ta Bayyana Yanda Ake Samu Gurbatattun Mata A Cikin Masana’antar KannyWood.
Inda Ta Bayyana Cewa Ba Kowace Jarumar Fim Bace Yar Iska. Sannan Wasu Kawai Suna Musu Mummunar Zargi Ne.
Ta Kara Da Cewa Ba Inda Ba.a Samun Lalatattu, Sai Dai Na Yan Fim Yafi Fitowa A Fili Saboda Su Idon Mutane Nakansu Ne.
Kalla Wani Sabon Hirar Da Akayi Da Ita A Shafin BBC Hausa Anan.