Kannywood

Dalilin Da Yasa Bazan Sake Fitowa A Labarina Ba

Nafisa Abdullahi Ta Sakeyin Karin Haske Dangane Da Dalilin Da Yasa Bazata Sake Fitowa Cikin Shirin LABARINA Series Ba.. Ta Bayyana Hakan Ne Cikin Wani Bidiyon Amsa Tambayoyi Da Tayi.

A Watannin Baya Ne Akaga Nafisan Ta Daina Fitowa Cikin Shirin LABARINA Series, Inda Daga Baya Kuma Jarumar Ta Fito Shafukan Sada Zumunta Inda Tayi Bayani Kan Dalilinta Na Ficewa Daga Shirin.

Sai Dai Duk Da Tayi Cikakken Bayani Cikin Harshen Hausa Da Turanci Amma Da Yawan Mutane Basu Gamsu Da Bayanin Nata Ba. Hakan Yasa Wasu Suci Gaba Da Tambayarta. Sai Dai Ta Sake Bada Amsar Kan Wannan Lamarin. Ga Abin Da Take Cewa.

https://m.youtube.com/watch?v=6_DhZerpMds

 

One Comment

Back to top button