Kannywood

Dalilin Da Yasa Adam A Zango Baije Bikin Ummi Rahab Ba

Shin Ko Menene Dalilin Daya Hana Adam A Zango (Uban Amarya) Ummi Rahab Zuwa Bikinta Da Lilin Baba? Kamar Dama Yanda Mutane Suyi Tsammani Kenan. Inda Tunanin Mutane Ya Basu Cewa Tabbas Adamu Bazai Halarci Bikin Nata Ba.

Dalilan Kuwa Sun Hada Da Ikirarin Da Adamun Yayi Na Cewa Ya Cire Hannunsa A Kanta, Tun Bayan Lokacin Da Su Sami Sa6ani. Sai Dai Kafin Hakan Ta Faru, Adam A Zango Shine Uwanta Kuma Shine Ubanta A Masana’antar KannyWood, Bama Iya Masana’antar KannyWood Ba Kadai Harda Wajen Masana’antar.

Wasu Mutane Da Dama Na Ganin Cewa Duk Da Sun Sami Mummunar Sa6ani A Tsakaninsu. Bai Kamata Ace Yaki Halartar Koda Ace Daurin Auren Nata Ba.. Domin Ko Baije Dominta Ba, Zaije Ko Dan Angonta Wato Lilin Baba.

Hatta A Shafukan Sada Zumunta Adam A Zangon Bai Wallafa Ko Ya Tayasu Murna Ba. Hakan Yana Nuni Da Cewa Har Yanzun Bai Sakko Ba. Yana Fushi Da Ita Amaryar (Ummi Rahab)

Bude Bidiyon Nan Domin Cikaken Labari.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button