Kannywood

Dalilin Cire Jaruma Ummi Da Maye Gurbinta Da Maryam Yahya

Ali Nuhu Ya Bayyana Dalilin Da Yasa Ya Sauya Jaruma Ummi Daga Cikin Shirin AlaQa A Maye Gurbinta Da Maryam Yahya, Ita Wannan Jarumar Mai Asalin Suna Habiba, Jaruma Ce Da Tauraruwarta Ke Haskawa Yanzun Haka A Masana’antar KannyWood.

Ita Wannan Jarumar Ta Fito Ne A Matsayin Kanwarsu Hisham, Wato ‘Yar Gidan Alhaji Sale Alfidiqi, Wato A Cikin Shirin Na AlaQa Series Kenan, Sai Dai Bayan Kammala Zango Na FarKo An Shiga Zango Na Biyu Sai Akaga Sauyi. Inda Aka Nuna Maryam Yahaya A Matsayin Ita Wancan Ummi.

Hakan Yasa Mutane Su Kasa Yin Shiru Suna Bukatar Sanin Asalin Dalilin Da Yasa Aka Sauya Jarumar, Sai Dai Mai Bada Umarnin Shirin Na AlaQa Ya Fito Ya Bayyana Dalilin A Shafin Sada Zumunta. Ga Abin Da Ali Nuhu Ke Cewa.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Back to top button