Kannywood

Dalilin Canja Salma Na Kwana Casa’in

Directon Shirin Kwana Casa’in Yayi CiKakken Bayanin Dalilin Da Yasa Ya Canja Jaruma Salma Ta Kwana Casa’in Inda Akaga Ya Maye Gurbinta Da Wata Sabuwar Fuska.

A Cikin Kwana Casa’in Zango Na Biyar Kwatsam Sai Akaga Wasu Yan Canji Inda Nan Ne Akaga An Cire Daya Daga Cikin Jarumar Dake Kawoma Shirin Farin Jini Wato Jaruma Salma, Inda Akaga Kawai An Canjata Da Wata Sabuwar Fuska,

Hakan Yasa Mutane Suta Raba Dayan Biyu Kan Sanin Ko Menene Dalilin Da Yasa Kwatsam Kawai A Canja Jarumar,

Salisu T Balarabe Shine Mashiryin Shirin Na Kwana Casa’in Yama Shafin BBC Cikakken Bayani,

Kalli Videon Bayanin Nasa Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button