Video

Dalilan Da Yasa Ake Cewa Hamisu Breaker Ne Ya Mutu

A Kwanakin Bayan Nan Ne. Aka Dinga Rade Radin Cewa Allah Yama Shahararren Mawakin Hausa Hamisu Breaker Rasuwa.

Wasu Da Yawa Sun Yarda Wasu Kuma Basu Yarda Ba. Domin Sanin Ganin Meya Faru Dashi Da Kuma Sanin Menene Dalilin Da Yasa Aketa Cewa Ya Rasu. Shiga Ku Kalli Cikakken Videon Bayani.

https://m.youtube.com/watch?v=RX-eoePEijs

 

Back to top button
error: Content is protected !!