Labarai

Dalilan Da Susa a Kara Tasa Keyar Murja Zuwa Kotu

Hukumar Hisbah Ta Sake Cafke Murja Yar Tiktok Ita Da Saurayinta Tare Da Turasu Gaban Kotu. A Jiya Ne Hukumar Ta Sake Kama Murja Ibrahim Din, Inda Kwamandan Hukumar Ta Bangaren Mata Ta Bayyanawa Manema Labarai Hukuncin Da Zasu Dauka A Kanta.

Yanzun Haka Murjan Na Hannun Jam’an Tsaro, Inda Ake Sa Ran Za.a Kaita Asibiti Domin Fara Duba Lafiyarta Kafin Hukuma Tayi Aiki A Kanta, Sannan Akwai Yiwuwar Gwamnar Jihar Kano Abba Kabir Yusuf Zai Iya Aurar Da Murjar Ga Saurayinta Da Ake Tunanin Sunkai Tsawon Shekaru Bakwai Tare Dashi.

Ga Bayanin Kwamandan Hukumar Hisban Ta Bangaren Mata. DR. Khadija Sagir Suleiman.

Back to top button
error: Content is protected !!