Kannywood
Dalilan Da Susa A Kama Murja Ibrahim Yar Tiktok
Wadannan Sune Dalilan Da Susa A Kama Murja Ibrahim Kunya Yar Tiktok .
Jami’an Yan Sanda Sun Kama Shararriyar Yar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya Bisa Zargin …. A Yau Asabar Ne Dai Asami Labarin Jami’an Tsaron Sunyi Sama Da Ita Inda Yanzun Haka Take Hannunsu. Murja Dai Tayi Suna Sosai A Shafin Na Tiktok Inda Take Abubuwan Da Ranta Ke So Ba Tare Da An Iya Taka Mata Birki Ba.
Kalla Kuga Bayanin Dalilan Da Susa A Kama Murja Ibrahim Din,