Kannywood
Dagaske Ne Sai Anyi Lalata Da Mata Kafin Asasu A Fim.
Shin Da Gaske Ne Maganar Da Ake Fada Cewa Wai Sai Anyi Lalata Da Yan Mata (Abin Da Ake Kira Kan Ta Waye) Tukunna Ake Fara Sasu A Cikin Shirin Fim. Da Yawan Mutane Abin Da Suke Cewa Kenan.
Wasu Sun Yarda Da Hakan. Yayin Da Wasu Suke Ganin Ba GasKia Bane Wannan.
Mun Samo Muku Amsar Wannan Tambayar Taku Domin Warware Muku Yanda Abun Yake.








[email protected]
idan hat maganar da sarkin waka yafada gaskiyane, to wallahi yan KANNI WOOD kuji tsoron Allah saboda duk abinda kayiwa yar wani sai anyiwa taka kamar yanda SARKINWAKA yake fada acikin wakarsa a film din LABARINA baza,a shuka irin gyada kuma aje gitbar DAWA