Labarai
Daga Zuwa Gaisuwar Iyaye, Sai A Daura Aure
KUNJI RABO KO: Daga Zuwa Gaisuwar Iyaye, Sai A Daura Musu Aure Nan Take
Wata Budurwa Mai Suna Majida Muhammad Ta Bayyana Cewa An ɗaura aurensu Bayan Masoyinta Yaje Gaisuwa Da Saka Ranar Aure A Gidansu. Kamar Yadda Ta Bayyana A Shafinta Na Facebook.
“Daga Gaisuwa Da Saka Rana Ya Rikiɗa Ya Zama Ɗaurin Aure. Don Allah Ku Sanya Mana AlbarKa ” Inji Majida Muhammad
Hotunan Maijidda Tare Da Angonta.








