Daga Yau Nabar Addini Musulunci – Inji Muneerat Abdulsalam
Munnerat AbdusSalam Ta Bayyana Fitanta Daga Addinin Musulunci, Ta Bayyana Hakane Ranar 8/11/2020,
Inda Ta Bayyana Dalilanta Kamar Haka.
Ta Bayayana Fitan Nata Ne A Shafinta Na Sada Zumunta Na Inatagram.
Inda Take Cewa
https://www.instagram.com/p/CHVvXkGg8YO/?igshid=1img52jvlmgbc
Ita Tun Bayan Shekaru Biyu Data Karbi Addinin Musulunci, Bata Sami Wani Abun Kirki Ba, Sai Dai Ma Arazanar Mutuwa, Cin Zarafi, Bata Suna, Inda Babu Wasu Dasu Karbeta A Matsayin Marainiya, To Ni Na Gaji Don Haka Na Yanke Shawarar Barin Addinin. Idan Kunga Dama Ku Kasheni Amma Ni Nasan Nayi Imani Da Ubangiji
From today I do not wish to be affiliated with islam, for the past 2 years that I’ve reaccept islam I got nothing apart from death threats, insults, name callings, they never truly accepted or show me any kind of love, as an orphan and a girl child who raised herself in this hard society, the only thing I ever wanted was to feel worthy and accepted, but it never stops and I’m tired, my faith lays with the Almighty God and that’s it, you all can kill me now if you want to, but I’ve had enough of this hell on earth.
Congratulations my sister