Kannywood
Daga Yau Na Ni Daina Yin Fim – Maryam Ab Yola
Jaruma Kuma Tsohuwar Matar Jarumi Adam A Zango. Maryam AB Yola, Ta Fitar Da Sanarwar Daga Yau 01/09/2020 Bazata Sakeyin Hausa Fim Ba.
Sannan Kar A Sake Kiranta Da Yar Fim Ko Yar KannyWood. Ta Fitar Da Sanarwar Ne A Shafinta Na Instagram Kamar Haka
Sai Dai Jarumar Bata Fadi Wani Dalili Nata Na Yanke Wannan Hukuncin Ba. Amma Dai Zamuci Gaba Da Bibiyan Lamarin Da Zarar Mun Samo Muku Zakuji.