Kannywood

Daga Wajen Daukar Shirin LABARINA Season 6&7

Kai Tsaye Daga Wajen Shirya Shirin LABARINA Series Season 6 Da 7. Jiran Da Akeyi Na Wannan Shirin Mai Farin Jini Yazo Karshe, Inda Shirin Na Dab Da Zuwa Akwatunan Kallonku. Yanzun Haka Dai An Kusa Kammala Daukar Shirin, Inda Ya Rage Saura Kadan A Fara Haskashi A Gidajen TV, Da Shagin YouTube.

Duk Da An Sami Sauye Sauye Sosai Na Wasu Jaruman Musanman Manyan Jaruman Cikin Shirin. A Haka Muna Sa Rai Daraktan Shirin Wato Malam Aminu Saira Yama Tufkar Hanci, Inda Zai Ba Mutane Mamaki Wajen Dawo Da Labarin Shirin Kan Hanyar Daya Dace.

Mun Kawo Muku Yadda Ake Shirya Shirin Kuyi Somin Tabi Kafin Shirin Ya Fara Zuwa GareKu.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button