Kai Tsaye Daga Wajen Daukar Shirin Nan Mai Farin Jini Na BarKwanci Wato Gidan Badamasi Zango Na 4 (Season 4) Inda A Wannan Karon Aka Karo Sabbin Fuskoki Na Jaruman BarKwanci, Inda Aka Qara Qawata Shirin.
Shirin Dai An Hada Jarumai Na BarKwanci Sabbi Da Tsoffi Inda Kowa Ke Kawo Gudun Mawarsa A Cikin Shirin, Shirin Yana Zuwa Ne Daga Kamfanin Dorayi Fim,
Kalli Yanda Aka Gudanar Da Daukar Shirin Anan.
https://m.youtube.com/watch?v=jfbCIIYvCuQ