Kannywood

Daga Wajen Daukar Shirin Bikin Suna

Kai Tsaye Daga Wajen Daukar Sabon Shirin BIKIN SUNA Na Kamfanin Malam Ibrahim Sharukhan. Ananan Ana Ci Gaba Da Shirya Sabon Shirin Inda Ya Kunshi Jarumai Da Dama, Manya Da Kanana.

Da Alamu Dai Shirin Yana Dauke Da BarKwanci, Nishadi, Da Sauran Darusa. Shirin Ya Hada Gogaggun Jarumai Irin Su SarKin KannyWood Wato Ali Nuhu, Musa Mai Sana’a, Momme Gombe,

Shirin Bikin Suna, Shiri Ne Da Mutane Da Dama Zasu So Fitowarsa Domin Suga Wainar Da Ake Toyawa A Shirin, Saboda Alamu Sun Nuna Shirin Zaiyi Kyau Sosai, Musanman Ma Saboda Yanayin Yanda Akaga Jaruman Shirin Suna Chashewa.

Ga Yadda Ake Shirya Shirin Anan.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button