Labarai

Daga Sallah A Kasuwa Ya Jawo Mata Daukaka

Daga Sallah A Kasuwa Ya Jawoma (Yar Talle) Wannan Budurwar Daukaka, Inda Ta Sami MaQuden Kudade Da Kayan Daki, Dama Ita Rayuwa Haka Take, Kowa Da Irin Haryar Arzikinsa.

Wata Budurwa Ta Hadu Da Nata Arzikin Ne Bayan Anganta Tana Talle Tare Da Sallah A Kasuwa, Inda Hakan Yasa Ta Sami Maquden Kudade Kusan Kimanin Naira Milliyan Daya, Da Kuma Abun Da Bazata Taba Mantawa Dasu Ba.

Ku Kalla Bidiyon Nan Kuji Labarin Yadda Daukaka Da Ci Gaba Yazo Mata A Lokaci Guda.

https://youtu.be/G9GyccYsUns

Back to top button