Kannywood

Daga Gurin Bude Gidan Kwalliya Na Nafisa Abdullahi

Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Qaddamar Da Wajen Siyar Da Kayan Kwalliya Mai Suna “Nafcosmetics” A Garin Kano, Inda Akayi Biki Da Shagali Na Murnar Bude Gidan Kayan Kalliyar.

Kai Tsaye Ku Kalla Yanda Shagalin Bude Wajen Ya Gudana.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button