Labarai

Daga Ƙarshe Dai Alhaji Obobo Ya Isa Jihar Sokoto A Ƙafa

Daga Ƙarshe Dai Alhaji Obobo Ya Isa Jihar Sokoto A Ƙafa

Bayan shafe kwanaki masu yawa yana tafiya a ƙafa Alhaji Obobo ya isa jihar Sakkwato da burin haɗuwa da Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar lll.

Kamar yadda bayyana Alhaji Obobo yace yanzu haka ya shiga jihar Sokoto yana cikin ƙoshin lafiya.

Yace; “Dan Allah ku tayani yaɗa wannan saƙon zuwa Mai Girma Sarkin Musulmi, yanzu haka ina Tureta Local Govt zuwa gobe zan ƙarasa wajen Sarkin Musulmi insha Allah.”

Wanene fata za kuyi masa?

 

Back to top button
error: Content is protected !!