Kannywood

Dady Hikima Ya Karye A Hannu, Abdul Amarta Ya Gina Masallaci

Daddy Hikima (Abale) Ya Karye A Hannu, Mai Bada Umarni A Masana’antar KannyWood Abdul Amart Mai Kwashewa, Ya Gina Sabon Masallaci Jumma’a. Jarumi Abale Ya Karye A Hannunsa Inda Tsautsayi Ta Fadama Jarumin.

Sannan Mai Kwashewa Ya Gina Sabon Babban Masallacin Jumma’a. Ga Labaran A Wannan Bidiyon.

Back to top button
error: Content is protected !!