Kannywood

Da Yiwuwar Fati Washa Ta Maye Gurbin Laila A Labarina

Akwai Yiwuwar Jaruma Fatima Abdullahi Wacce Akafi Sani DA Fati Washa Ta Maye Gurbin Jaruma Maryam Musa Waziri Wato Laila A Cikin Shirin LABARINA Series.

Hakan Ya Samo Asali Ne Bayan Da Jaruma Maryam Wazeeri Tayi Auren Bazata, Inda Maryam Din Ta Aure Tsohon Dan Wasan Nigeria Wato Tijjani Babangida.

Jaruma Maryam Waziri (Laila) Tana Daya Daga Cikin Jaruman Dake Karama Shirin Na LABARINA Series Farin Jin Sosai. Sai Dai Bamu San Ya Mutane Musanman Ma Masoyan Jaruman Zasuji Ba Idan Sukaga Sauyi.

Zakuji Labarin Cewa Tsohuwar Jaruma Fati Muhammad Ta Dawo Masana’antar KannyWood Da Karfinta Bayan Barinta Na Wasu Shekaru.

Kalli Bidiyon Nan Domin Cikakken Labarin Dama Wasu Labaran.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button