KannywoodLabarai

Da Rahama Sadau Ce Tayi Tsiraici Irin Na Amaryan Yusuf Buhari Da Yanzu Malamai Sun Fara Raddi

Sheikh Nura Khalid Wato (Digital Imam) Yayi Martani Mai Zafi Game Da Hotunan Kayan Bikin Da ‘Yar Gidan SarKin Kano Tasa Na Bikinta Da Yusuf Buhari.

Inda Yake Cewa  Da Rahama Sadau Ce Tayi Tsiraici Irin Na Amaryan Yusuf Buhari Da Yanzu Malamai Sun Fara Raddi, Amma Yanzun Kowane Malami Yaja Bakinsa Yayi Shiru.

Ga Cikakke Bidiyon Raddin Nashi Anan.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button