Kannywood
Da Nasan Haka Harkar Fim Take Daban Shiga Ba
Nazir Sarkin Waka Ya Bayyana Cewa Shi Inda Yasan Haka Harkar Fim Din Hausa Take Da Tun Farko Bai Shiga Hakar Ba.
Sarkin Wakan Dai Ya Bayyana Dalilin Nasa Anan Kamar Haka.
https://m.youtube.com/watch?v=n8Tp8pOdtAI&t=22s
Sannan Zakuga Manyan Masu Bada Umarni Guda Biyar Da Aka Fitar Na KannyWood Na Shekarar Data Gabata.







